Ziyarar fadar Sarkin Musulmin Nijar

22 Фев 2015 | Author: | No comments yet »
Toyota FA/DA

Ziyarar fadar Sarkin Nijar

Details Parent Rahoto Category: Rahoto on Friday, 06 December 2013 Written by Rakiya A. Muhammad a da Abubakar AbdurRahaman Dodo a Hits: 992


A ranar 13 ga Nuwambar na samu damar kai ziyara Mai alfarm Sarkin Musulumin Sultan na Agadas, Alhaji Ibrahim Omar. Duk da cewar Mai bai yi hira da jaridarmu ba, kuma bai ce wa ’yan Najeriyar da suka shi uffan ba, na yi matukar farin domin ya san mun halarci bikin kuma mu bakinsa ne. Uwa – uba, an ba mu kewaya fadarsa.

Ni da taron Kwalejin Irshadil Umma, mun birnin Agadas, tun a ranar 11 ga amma ba mu isa ba, har sai ranar 12 ga wata, kuwa ya auku ne saboda da motarmu ta samu, inda ta tafiya da baya-baya, ta ki kuma yin zuwa gaba. Sabod sai muka kwana a wani da ake kira Silika (kusa da Mai gari Silika), wato kilomita 253 daga birnin Cikin sa’ar da muka yi, tare da wakilin Mai alfarma Musulmin Agadas a Najeriya Sarki a Najeriya, Sardaunan Dokta Abdulkadir Labaran Da ya fahimci mawuyacin halin da shiga, sai Sardauna ya hau babur da (diyar mai garin Silika) ta masa da shi (ya zuba musu aka goya shi suka tafi wurin da zai iya samun sadarwa ta inda ya buga wayar Gunduma na Aderrbissinat, amma bai ba, don haka muka kwana a Sianna Jeep, kusa da Gimbiyar Silika.

Da sassafe Sardauna ya sake babur suka yi tafiyar 53 zuwa Aderrbissinat, inda Gunduma ya ba shi mota mai shiga wato “Toyota Landcruiser, ta zo ta mu zuwa Agadas, sannan aka direban wata babbar ta janyo motar da muka da ita zuwa Aderrbissinat.

Da isarmu, cikin dare, sai aka a wani gidan baki da ake Darussala, wanda ba shi da nisa da jirgin saman Agadas. Da ya waye, sai muka kai ziyara wadanda muka sba da su a ziyarmu ta Mun ziyarci gidan Sauden Iya aka fi sani da gidan su Gashura, wata budurwa ce da ta shahara a Agadas. Da muka dawo za mu kwanta barci, kusan ya shiga dakinsa ya kwanta, sai ya zo, ya sanar da mu cewa mun samu ganin Sarkin Musulmi, na agadas, kuma za mu gana da shi a karfe 8:30 na safe.

Don da gari ya waye, sai muka da Karin kumallo, bayan ya shirya, sai muka nufi A kofar fada, mun hadu da da fadawan sarki a kan dawakai; mun da su, su ma sun gaishe mu. Ba tare da wani lokaci ba, sai suka shigar da mu fada, inda muka Sultan a kan doguwar kujera jiranmu.

Da muka samu wuri zauna akan dardumar fada, sai Sultan ya daga guda biyu, ya yi mana Baya ga wannan addu’ar da ya yi wa bakinsa, bai kara cewa ba, amma Sardaunan Abzin ya ci da Magana a madadinsa, tamkar dai ne ya ba shi izini.

Mun yi sa’ar ganin Sultan, domin bai lullube da rawani ba, tamfar yadda ke yi. Mai alfarma sarkin Musulmin Mutum ne da alamu suka ya dauki rayuwa da sauki, mu kadai ne a cikin fadarsa da daya, sai kuma sardaunansa da ke yi bayani. Wanda duk zai kwatanta siffar Sultan, zai gan shi “mutum ne da ke sheki, kuma dogo mai da kwarjini.”

Toyota FA/DA

A lokacin da muka zaku da son jin kalamai daga bakin sai Dokta Koguna ya bayyana cewa, ‘an ba mu umarni mu kewaya mu yi kallo. Kafin mu tashi inda muke zaune, sai ya fara yi mana jawabi, ba mu labarai game da bikin wanda ake gudanarwa a kowace har zuwa 10 ga watan Muharram kidayar watannin musulunci), a wannan shekarar aka fara ranar 13 ga Nuwamba, a kidayar miladiyya.

Tun daga ranar 17 ga Abzinawa ke fara shiri Bianou, wanda a cewar Abdulkadir Labaran Koguna, ‘an shekara 829 ana gudanar da wannan A lokacin da yake yi wa ’yan da suka ziyarci fada ya ce: “Masarautar Agadas ta kasance Musulunci, kuma manyan sun fito daga cikin gari, domin gidan Jibrila bn Umar, wanda ya da mashahurin malamin nan Sheikh dan Fodiyo yana nan a kusa da kakanninmu. Dangane da bikin da ya sa kuka taso daga zua Nijar, kimanin shekaru 829 da gabata aka yi ana gudanar da shi.”

Da Mai alfarma ya saurari abin da ya fada, sai muka ga ya girgiza al’amarin da ke nuni da “da yardarsa da da abin da wakilinsa na Najeriya ya da bakinsa.

A hakikanin gaskiya, na dama wadda ban taba a ko’ina ba, domin ban taba fadar wani Sarki a na kewaya ba. Sannan a wani na wannan fadar na ga abubuwan domin akwai inda aka hotunan Shugabannin Najeriya da gabata; wadannan shugabanni sun da Sa Ahmadu Bello Sardaunan kuma Firiyimiyan Jihar da Janar Sani Abacha da Gwamnan Jihar Sakkwato na Soja, wato Kanal Mu’azu (wanda ya yi mulki a Sarkin Musulmi Dasuki).

A takaice duk wanda yake son al’ummar da talakawanta da shugabanninsu ke da al’ada, sai ya ziyarci birnin da ke Jamhuriyar Nijar. Domin bianou da ake gudanarwa a kowace yana nuni da hakikanin mutanen Abzin, don daukaka da garuruwan da ke karkashinta.

Toyota FA/DA
Toyota FA/DA
Toyota FA/DA

Interesting

Tagged as:

Here you can write a commentary on the recording "Ziyarar fadar Sarkin Musulmin Nijar".

Sign in, to write a review.

Twitter-news
Our partners
Follow us
Contact us
Our contacts

dima911@gmail.com

Born in the USSR

423360519

About this site

For all questions about advertising, please contact listed on the site.


Toyota cars catalog with specifications, pictures, ratings, reviews and discusssions about cars Toyota.